thumbnail image

ELECTROMAGNETIC SPECTRUM

Wallafan March 31, 2019. 10:51am. Na alkasim Ibrahim. A Sashin KIMIYYA DA FASAHA

Menene Electromagnetic Spectrum? . Kafin mu fara bayanin menene electromagnetic spectrum ya kamata mu fara sanin menene waves da kuma energy. Waves yana nufin daukan sakon karfi(energy) daga wani waje zuwa wani waje ba tare da shi abun dake bada sakon karfin ya motsa daga inda yake ba. Nasan wannan ...

Sharhi 0


Hoton kasida

YADDA ZAKA GYARA MEMORY CARD ɗin KA IDAN YA LALACE

Wallafan March 11, 2019. 5:05pm. Na alkasim Ibrahim. A Sashin KIMIYYA DA FASAHA

YADDA ZAKA GYARA MEMORY CARD ɗin KA IDAN YA LALACE Yan da ake gyara Memory Card ko Flash Dinka idan ya lalace ya yi (Currupt). Memory Card shi ne abu na biyu mafi soyuwa da Muhimmanci a cikin waya bayan layi (Sim Card). Mu kan ji ba dadi yayin da Memory Card dinmu ya lalace (Currupted), misali kana...

Sharhi 0


thumbnail image

FALALAN KARANTA QULHUWALLAHU.

Wallafan March 11, 2019. 4:57pm. Na alkasim Ibrahim. A Sashin KUNDIN TARIHI

AN Ruwaito daga dan Abbass Radiyallahu Anhu yace . . Manzon Allah SAW Yace a daren da yayi isra'eeh yaga Al'arshi nada qafafu DUBU DARI UKU DA SITTIN . . . Tafiya tsakanin kafa zuwa wata kafa tafiyan kwana dubu dari uku . . . A qarqashin kowa ni Rukuni akwai daji dari uku da sittin . . . A qarqashin...

Sharhi 0


Hoton kasida

YANDA AKE SAMAR DA WUTAN LANTARKI TA HANYAR ANFANI DA RUWA

Wallafan March 1, 2019. 1:28pm. Na alkasim Ibrahim. A Sashin KIMIYYA DA FASAHA

YANDA AKE SAMAR DA WUTAN LANTARKI TA HANYAR ANFANI DA RUWA Kaman yanda muke iya gani, hoto daya zane ne na yanda ake anfani da karfin gangarowan ruwa da gudu wajen juya na'uran janareton da kan samar da wutan lantarki. Hoton na biyu kuma zahirin yanda ruwan kan zuba ne kuma tare da juya janaretocin ...

Sharhi 1


thumbnail image

AUREN ANNABI (SAW) DA NANA AISHA

Wallafan February 28, 2019. 2:17pm. Na alkasim Ibrahim. A Sashin KUNDIN TARIHI

------------AUREN AISHAT DA ANNABI(s.a.w)-- ------ ----Annabi (s.a.w)yace: tsawon dare uku anazomani da surarta cikin alharir inji mala'ika yanafadamani wannan itace matarka. ------awata ruwaya lalle mala'ika Jibril(a.s) yazo da surar Aishat(r.a) cikin alhariri yacema annabi(s.a.w) wannan itace mata...

Sharhi 0


Game da mai shafin nan

sunana Kasim yakubu ibrahim an haifeni a arewacin Nigeria (kano state) , ina fatan zaku karu da ni nima na karu daku daga ilimin da Allah ya bamu


Barka da zuwaSababbin Kasidun Blog